YADDA ZAKA AUNA MAN MOTARKA KO MASHIN:

YADDA ZAKA AUNA MAN MOTARKA KO MASHIN:


Auna man motarka ko mashin a wayar android abine
mai sauki ne kawai
kaje PLAY STORE/GOOGLE PLAY kayi download
application mai suna "FUEL
CALCULATOR" ta hanyar amfani da wannan application
din Zaka san adadin man motar da zai kai ka ABUJA, kafin ka nufi hanya,
domin za kayi
lissafin man fetur dinka nufin kasan xai kaika ABUJAR
ko sai ka kara,
misali ka zuba man N2000, sai ka hau kan FUEL
CALCULATOR dinka, ka rubuta mata adadin kudin da ka sayi man, nan take
zata fada maka litar
man nawa ne, sannan zata fada maka man tafiyar
mita[mitre] nawa zai
yi ya kare.

Don haka wannan application din yana taimakawa matuka gaya wajen sanin
yawan man motarka ko mashin dinka kafin fara tafiya.

App Description: calculate the mileage and save the data on your phone:

*multiple vehicles;

*simultaneous odometer & trip recorder;

*MPG & L/100km;

*+/-% of avg;

*real time calculation;
*metric to MPG conversion;

*easy to use;

*multiple units & currencies;

*export data;

*statistics;
for devices with 320x480 px or more!

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

FARILLAN SALLAH

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH