tamarin drink
TAMARIN DRINK
--Tsamiya
--Citta
--Kanumfari
--Sigar
--Barkona kwaya daya
--Jully jus na sobo cola
Da farko zaki wanke tsamiyar ki kisa atukunya kizuba citta kaanunfari da barkona ki zuba ruwa ki rufe ki daura kan wuta kibarshi na minti ashirin sannan ki sauke ki ajiye ya huce sosai idan ya huce saiki tace shi da abin tata ko rariya ki zuba sugar da jully jus dinki kisa a naurar sanyi yayi Sanyi,idan mai gida ya dawo abashi yasha.hmm uwar gida kitari bayansa da filo kada yafadi don dadi.

Comments
Post a Comment