NASIHAR WATA UWA MAI HANKALI GA 'YARTA YAYIN AURENTA
NASIHAR WATA UWA MAI HANKALI GA 'YARTA YAYIN AURENTA
1-Ki zama kamar baiwa ga mijinki,sai
shima ya
xama kamar bawa a gare ki.
2-Kada ki nisance shi,sai ya manta dake.
3-Ki kiyaye masa hancin sa,jinsa,da ganin
sa. kada ya shaki wani abu daga gareki sai
mai
qamshi kada yaji wani abu daga bakinki
sai mai dadi
kada yaga wani abu daga gareki sai mai
kyau.
4-Ki kiyaye masa lokacin Abincin sa da
lokacin
Baccin sa,domin yunwa tana
hasala mutum,kuma gurbata masa bacci
na fusata
shi.
5-Ki kiyaye masa Dukiyar sa,dangin sa da gidan
sa,domin suna da matukar muhimman ci a
gareshi.
6-Ki guji yin farin ciki yayin da yake cikin
bacin
rai,kuma ki kiyayi yin bakin ciki, yayin da yake
farin ciki.
7-Ki girmama shi matuqa shima
zai girmamaki
matuqa,fiye da yadda kowa zai
girmamaki.
8-Ki sani cewa gwargwadon yadda kike amincewa ra'ayin sa gwargwadon
tausayawar da
zai miki.
9-Kada ki juya masa baya yayin da ya
kusanto gareki.
10-Ki sani yake 'yata baza ki sami yadda kike soba har sai kin zabi yardar sa akan
yardar
ki, kin fifita son ransa akan son ranki.
11-Kada ki fiya naci ko fushi a lokacin da
kike
neman wani abu agareshi, sai ya kosa dake.
12-Daga karshe don girman Allah
ki yi hakuri ki
zamo shimfida ga mijinki zai xamo rumfa
a gareki....
ALLAH YA BADA ZAMAN LAFIYA.

Allah ya taimaka muna godia
ReplyDelete