ME WADANNAN ALAMU KE NUFI NA CIKIN WAYOYIN MU (G), (3G) (H+E)

Wadannan Alamun Da Kuke Gani Sune Alamu Da Suke Bayyana A Saman Screen Din Wayarmu Ta Brawser, Hakan Kuma Na Nuna Maka Yanayin Gudun ko Saurin Brawser Dinka Ne, Waton In Kun Lura Ba Ko Wace Brawser Bace Zakuga (E) Ko Kuga (G) Ko Wace Brawser Tana Da Iri Ko Salon Nata Alamar,
Anan Ga Dan Bayani Kadan Da Zamuyi Akan Ko Wannensu...
WI-FI
WI-FI Wani Dan Qaramin Alamane Dake Fita A Can Saman Brawsernka, Wanda Ake Samun Sa A Manyan Ofishoshi, Wajen Ayyuka Ko Kuma a Manyan Gidaje, Kuma Yana Da Sauri Sosai Wajen Yin Amfani Dashi
(G)
G, Shima Wannan Wata Alamace Dake Bayyana A Wayoyi Musanmanma Kamar Irin Tsofaffin Wayoyin Symbian, Kuma Shi Bashi Da Wani Sauri Sosai, Sannan Yana Nufin GPRS (General
Packet Radio Service),
(E),
E, Shikuma Wannan Alamar Tananan Tana Bayyana A Saman Brawser Dinmu, Sannan Tafi (G) Sauri Shikuma Yana Nufin EDGE (Enhanced Data Rates
for GSM Evolution).
(3G)
3G, Shi Kuma 3G Yana Da Sauri Sosai Domin Kuwa Yafi (G) Da (E) Wajen Brawsing, Ko Kallan Video Akan Interne, Ko Wajen Downloding
(4G)
Shikuma 4G kari aka samu daga 3G don haka yanda sauri wajen ai watar da abubuwa cikin gaugawa musanman masu amfani da android.
(H+)
Shikuma H+ wato an ninka ne akan 4G don yakan baiwa masu yin browsen sauri wajen duka wasu abubuwa da zasu gudunar musan man kallon youtube , ko sybla tv ko dstv da dai sauransu amma mafiya yawa yafi zuwa A wayoyi balckberry da kuma computers.

Comments
Post a Comment