MA'ANAR "POKE" A FACEBOOK..
MA'ANAR "POKE" A FACEBOOK..
Kalmar POKE Tana Da Ma'anoni Da yawa,Kuma Ba
Kamarr Yadda Wadansu Suke Tunanin Cewa Kamar
Zagi Ne Ko Cin Mutunci Ne A Facebook. Zaka Iya Amfani Da Poke A Facebook Kamar Kace
“hey, you! Ko Watsup”, Amma Wadansu Mutane
SunYi Mata Mummunar Fahimta A Matsayin Takura
Ko Wani Abu Dai Mara Dadi.
Ga Wadansu Daga Cikin Ma'anonin Abinda "POKE" Ke
Nufi A Facebook.
1. “Poke” Na Nufin Kamar Wani Yayi Kokarin
Dauko Tunaninka/ Hakalinka Akan Wani Abu Da Yakeson Ya Fada Maka Mai Matukar Amfani. Anan
Mutum Sai Yayi Poke Dinka Domin Ka FahiMci Abinda
Yake Nufi.
2.Idan Wani Yayi Poke Dinka Kuma Baya Cikin Friend
Dinka To Yana Nufin Zai Duba Profile Dinka Sannan
Kuma Zai Turo Maka Da Friend Request, Idan Mutun
Ya Dawo Maka Dashi Ma'ana Poke Back. Toya Yarda
Da Bukatunka Na Duba Profile Da Turo Maka Friend
Request.
3. Haka Zalika Poke Na Nufin Ka Tsokani Abokinka/ Kawarka Ma'ana Kana Son Kuyi Raha. Sai Kayi Poke Nasa.
4. Zaka Iya Amfani Poke Da Nufin Ka Tunatar Da
Abokinka Cewa Kana Online,Ko Karda Ya Manta Da
Alkawarin Da Kuyi Maybe Zai Fada Maka Wata
Magana Ne.
5. Zaku Iya Amfani Da Poke Tsakanin Masoya Mace
Da Namiji..Misali Kuna Hirar Soyayya Kaida Wata
Mace,Kawai Saika Tura Mata Da "POKE" Ma'ana Kana
Sha'awarta To Da Zarar Ta Gani Kuma Ta Maido Maka
Wato Tayi POKE BACK Kenan Ta Yarda Da
Bukatarka,KawAi Sai Acigaba Da S*x Chat.
6. A Wani Bangaren POKE Na Nufin Gaisuwa Ko
Jinjina...Misali Kun Dade Bakuyi Chat Da Wani Ba To Da zarar Ka Gani Kenan Yana Maka Da Nuni Cewa Ya
Dawo. Akwai Ma'anoni Da Dama Da Take Nufi Amma Bari In
Barku Anan Karda In Cika.
Comments
Post a Comment