Lokaci yayi da 'Yar masu Kudi zasu gane Kuskurensu
Lokaci yayi da 'Yar masu Kudi zasu gane Kuskurensu
1. Ke bazaki auri dan tallaka ba saboda talaucin shi ko, amma kin iya neman shi da Soyayya a Internet ko??
Zaki gane kuren ki don wallahi karya zamu dinga yi maki har sai mun rabaki da darajar ki.
2. Ke ba wata kyakyyawa ba amma sai kaudin bala'i da son banza ga yanga kamar sabuwar amarya koh, baki sauraren mu don bamu waye ba kamar ki??
Zamu waye kuma mu jefa ki ciki halaka da fitinar rayuwa sai ki gane shayi ashe ruwa ne.
3. ke baza ki yi accept na friend request ba sai kinga abubuwa kamar haka:
¤ Home town-Gusau
¤ Live in-Abuja,kaduna,kano ko lagos. Alamar mai kudi ne ko?
¤ profile picture sai mai Mota da wani wando wai suwaga ko hmmmm.
¤ Idan zata bincika zata so ta ga Photo kala-kala irin kana zaune a wani falo ko gidan abinci ka wani hotel da dai sauran wuraren rayuwa kala daban-daban.
¤ status dinka ya kasance Via Blackberry Q5,Q10,Ipad,apple 5, galaxy ko HTC
Daga nan Zata yi accept tare da cewa Aslm yaya na.
4. Ba dai baku son mu ba don muna ustazai ba, kada muyi maku nasiha ba cewa kada ku taka dokokin Allah ba??
wlh zaku gamu da gayu masu cire maku budurci a jiki da koya maku shan shi-shi da tiramol, totolin etc, hahahaha daga nan sai ki fara zuwa up kamar jirgi.
Allah ya karemu ubangiji yasa mufi karfin zukatan mu ameeeen.
Amma don Allah kawata A gyara saboda halin rayuwa domin ita rayuwannan hmm bari kawai
Comments
Post a Comment