labarin. WATA MATA .

WATA MATA
.
.
Akwai wata mata alokacin manzan Allah (s.a.w)
tana sharar masallaci,
Annabi yace idan wannan matar tarasu ko wani lokacine a gayaman.

Lokacin da matar tarasu da daddarene, shikuma ka'ida ta manzan Allah idan akayi sallar isha'i ya shiga gida ba'amar sallahma, saidai a saurara xuwa gari yawaye, sabo da yasa safiya xuwa dare duk ta jama'ace.

Amma daga dare kuma xuwa asuba na matansane.

Bayan nan sai sahabbai suke cewa yaza'ayi, sai suka yanke shawara suka sallaceta, aka kaita kabarinta,
bayan gari yawaye sai Annabi baiga wannan mataba, sai yayi tambaya yace tana ina.?

Sahabbai suka bashi amsa suka cemar tarasu, manzan Allah yace mesa ba'aje aka gayamanba,
sai sahabbai sukace ai kace idan kashiga gida kadda ama sallama.

Sai manzan Allah yace aje anunaman kabarinta na sallaceta, aka nunawa Annabi yamata sallah irin ta gawa, yana idarwa yace wallahi da kabari cike yake da duhu, amma gashi adalilin sallah ta kabarin yayi haske harda wayanda suke kusa da ita....................

Allah muna rokon ka duk wanda yadauki hannunsa yayi comment da ameen idan ka karbi rayuwar sa kasanya haske acikin kabarinsa Ameen.

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

FARILLAN SALLAH

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH