LABARIN WANI DAN KASUWA
LABARIN WANI DAN KASUWA
Akwai wani babban dan kasuwa Azamanin Tabi'ai. yayi rashin lafiya har ya rasu amma da aka zo binne gawarsa, duk wajen da aka tona sai an samu BAQIN KARE AKWANCE ACIKIN RAMIN.
Masu binneshi sun chanza waje har sau 3. amma duk hakane.
Don haka sai suka je suka sanar ma Sayyiduna Abdullahi bn Abbas (ra). sai yace musu WANNAN KARNUKAN DA KUKE GANI, AYYUKANSA NE WADANDA YAYI. ALLAH YA NUNA MUKU DOMIN YA ZAMA WA'AZI AGAREKU.
Sai suka koma suka binneshi ahaka. sannan suka dawo gida suke tambayar Matarsa akan halayensa da ayyukansa.
Sai tace musu "SHI MUTUMIN KIRKI NE. SAI DAI YANA DA WANI HALI GUDA DAYA MARAS KYAU.
YANA SAYAR DA GARIN ALKAMA NE AKASUWA. KULLUM IDAN YA KAWO MA IYALANSA ABINCIN DA ZASU CI, SAI YA DEBI CIYAWAR ALKAMA YA NIKA SANNAN YA ZUBA CIKIN GARIN DA YAKE SAYAR MA JAMA'A.
WATO AMADADIN WANDA YA DIBA YA CIYAR DA IYALINSA KENAN. KUNGA WANNAN ALGUS DIN NE YA JANYO MASA BAKAKEN KARNUKA ACIKIN KABARINSA.
Don Allah jama'a mu kiyayi aikata algus ko kuma chudanya kyakyawa da mummuna acikin harkokin sana'armu.
- Ibnul Jawzee ne ya kawo wannan labarin acikin littafinsa mai suna UYUNUL HIKAYAT.

Comments
Post a Comment