labari
Wata matace tana da yaro dan
shekara takwas sai Allah yayi
mata rasuwa,sai baban yaron
yayi aure,
shine baban yaron yake
tambayar yaron mene banbanci wannan
babartaka da wadda ta rasu?
sai yaro yace mahaifiyata
makaryaciyace amma wannan
ita mai gaskiyace
sai baban yaron yayi mamaki yace saboda me kace haka?
Yaro yace duk lokacinda nake
wasa mahaiyata takance nabar
wasa in kuma ban bariba to
bazata bani abinciba
haka zancigaba da wasa amma lokacin cin abinci yayi saita fita
tanemoni ta bani abinci amma ita
wnnn idan ina wasa takance
nabari inkuma banbariba baxata
bani abinciba,ita tana cika
maganarta don nakan kai har kwana biyu bata bani abinciba,
YA ALLAH KAJIKAN
MAHAIFANMU KAYI MASU
RAHAMA WANDA SUKE RAYE
ALLAH KARABAMU DASU LFY
shekara takwas sai Allah yayi
mata rasuwa,sai baban yaron
yayi aure,
shine baban yaron yake
tambayar yaron mene banbanci wannan
babartaka da wadda ta rasu?
sai yaro yace mahaifiyata
makaryaciyace amma wannan
ita mai gaskiyace
sai baban yaron yayi mamaki yace saboda me kace haka?
Yaro yace duk lokacinda nake
wasa mahaiyata takance nabar
wasa in kuma ban bariba to
bazata bani abinciba
haka zancigaba da wasa amma lokacin cin abinci yayi saita fita
tanemoni ta bani abinci amma ita
wnnn idan ina wasa takance
nabari inkuma banbariba baxata
bani abinciba,ita tana cika
maganarta don nakan kai har kwana biyu bata bani abinciba,
YA ALLAH KAJIKAN
MAHAIFANMU KAYI MASU
RAHAMA WANDA SUKE RAYE
ALLAH KARABAMU DASU LFY
Comments
Post a Comment