KOWANNE DAN ADAM YAKAN HADU DA ASARORI GUDA BIYU ARAYUWARSA: WATO ASARAR DUKIYA, DA KUMA ASARAR LOKACI.

KOWANNE DAN ADAM YAKAN HADU DA
ASARORI GUDA BIYU ARAYUWARSA: WATO
ASARAR DUKIYA, DA KUMA ASARAR
LOKACI.



'Dan Adam yafi damuwa da asarar dukiya,
hankalinsa yafi tashi..

Gashi kuma ita
dukiya idan an rasa ta, ana iya samun wata
fiye da ita acikin Qankanin lokaci.

'Dan Adam bai damu da asarar lokaci ba,
alhali kuma ita ce asara mafi girma, wacce
har abada ba za'a iya mayar da gurbinta
ba.

Hakika lokaci shine babbar kadara mafi
muhimmanci wacce Mutum Mumini mai
hankali zai yi Qokarin cin ribarta aduk
bugun numfashinsa.

Tambaya???????????

Shin kana salloli ackn lokutansu?

Shin sau nawa kake istigfari arana? (Remember Annabi yana istigfari fiyeda sau 100 arana.

Shin sau nawa kakema Annabi (s) salati kullum? (Remember Allah da Mala'ikunsa babu wani second da suke hutawa wajen yima Annabi salati.

Shin kana kiyaye hakkin makota?

Shin kana yawan sadaka/zakka etc?

Shin kana tuna cewa duk tsawon zamani sai kabar duniya?

Yan uwa mu rage son duniya, domin mubada mahimmanci akan lokutanmu.

Allah yasa mu amfanu da lokutan wajen aikata ayyukan alkhairi domin samun tsira tun daga duniya zuwa lahira.
(ameeeeeeeeen)

Plz idan kana/kina kaunar Allah yi comment da ameeen kuma kayi share din wannan sakon ga yan uwa domin bada naka gudunmuwar, kusani duk wanda ya amfanu da wannan nasihar hakika munada namu kason na aikata alkhairy kuma kaima kana daga ciki.

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

FARILLAN SALLAH

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH