KISSA CE GAJERA, MAI DAUKE DA DIMBIN DARASI:-
KISSA CE GAJERA, MAI
DAUKE DA DIMBIN
DARASI:-
Wani Babban Dan Fashi
Ne Yaje Gidan Wani
Mutum Da Ake Kira Maliki
Bin Dinari Dan Yayi
Fashi, Ya Gama
Bincikensa Kaf Bai Samu
Abinda Zai Dauka Ba,
Yana Dubawa Sai Yaga
Malik Bin Dinar Yana
Sallah a Lokacin Da Ya
Sallame Daga Sallar Da
Yake, Ya Kalli Dan
Fashin Ya Ce Da Shi:-
"Zuwa Kayi Neman
Jindaɗin Duniya Kuma
Baka Samu Ba Ko???"
Ko Kana Da Buƙatar
Jindaɗin Lahira???
Cikin Mamaki Ya Karɓi
Tayin Da Akayi Masa Ya
Zauna, Ya Fara Yi Mar
Wa'azi Take Sai Gashi
Ya
Fara Kuka,
Cikin Ikon ALLAH! Tare
Suka Zo Masallaci
Sallar Asuba, Mutane
Sunata Mamakin
Wannan Haɗin Ga
Babban Malami Da
Babban
Dan Fashi!!!
Suka Tambayi Malam
Maliki, Sai Ya Ce
Dasu:"Zuwa Yayi Ya
Sace Mana DUKIYA Mu
Kuma Sai Muka Sace
Masa ZUCIYA!".
ALLAHU AKBAR! Don ALLAH
Me Ya Jawo
Haka???
Sauƙin Mu'amala Da
Hikima!!!
KAICO! ABINDA MUSULMAN
YAU MUKA RASA
KENAN, NI A GANI NA
TASIRIN HIKIMA DA
KYAKYKYAWAR MU'AMALA
YA FI NA TAKOBI
KAIFI DA TASIRI.
YA ALLAH! KA TAUSA
ZUKATANMU MU ZAMA
ADALAI GA ABOKANMU,
KODA KUWA BA
ADDININMU DAYA BA,
AMEEEN.
DAUKE DA DIMBIN
DARASI:-
Wani Babban Dan Fashi
Ne Yaje Gidan Wani
Mutum Da Ake Kira Maliki
Bin Dinari Dan Yayi
Fashi, Ya Gama
Bincikensa Kaf Bai Samu
Abinda Zai Dauka Ba,
Yana Dubawa Sai Yaga
Malik Bin Dinar Yana
Sallah a Lokacin Da Ya
Sallame Daga Sallar Da
Yake, Ya Kalli Dan
Fashin Ya Ce Da Shi:-
"Zuwa Kayi Neman
Jindaɗin Duniya Kuma
Baka Samu Ba Ko???"
Ko Kana Da Buƙatar
Jindaɗin Lahira???
Cikin Mamaki Ya Karɓi
Tayin Da Akayi Masa Ya
Zauna, Ya Fara Yi Mar
Wa'azi Take Sai Gashi
Ya
Fara Kuka,
Cikin Ikon ALLAH! Tare
Suka Zo Masallaci
Sallar Asuba, Mutane
Sunata Mamakin
Wannan Haɗin Ga
Babban Malami Da
Babban
Dan Fashi!!!
Suka Tambayi Malam
Maliki, Sai Ya Ce
Dasu:"Zuwa Yayi Ya
Sace Mana DUKIYA Mu
Kuma Sai Muka Sace
Masa ZUCIYA!".
ALLAHU AKBAR! Don ALLAH
Me Ya Jawo
Haka???
Sauƙin Mu'amala Da
Hikima!!!
KAICO! ABINDA MUSULMAN
YAU MUKA RASA
KENAN, NI A GANI NA
TASIRIN HIKIMA DA
KYAKYKYAWAR MU'AMALA
YA FI NA TAKOBI
KAIFI DA TASIRI.
YA ALLAH! KA TAUSA
ZUKATANMU MU ZAMA
ADALAI GA ABOKANMU,
KODA KUWA BA
ADDININMU DAYA BA,
AMEEEN.
Comments
Post a Comment