KANKANA DA MADARA
KANKANA DA MADARA
INGREDIENTS:
-Kankana
-Madara
-Sugar
Kawata ki sami kankana lafiyayye, sai kiyi masa yanka 'yan
madaidaita, kina yi kina ragye kwallayen. Daga nan sai ki
zuba a jug ko cup, sai ki zuba ruwan sanyi ba da yawa ba,
itama kankanar in so samune daga fridge kika fito da ita, sai
ki sami madara ko na gari ko na ruwa, ki zuba isashshe, ki sa
sugar, ki juya.
Hajiya bawa maigida idan idan yaci abincin RANA.
Amma fa ki sa masa cokali, bawai da baki zai rinka kurba ba
lol!
Comments
Post a Comment