hahahaha
Wani saurayi ne dan xaria yake son wata budurwa
sosai amma
yana tsoran ya fadamata, saboda besan amsar da
zatabashi
ba. wataran sai yadaure ya tura mata txt " I love U
Hauwa"u
bayan kamar minti daya sai txt ya shigo wayarsa
amma sai ya
kasabudewa saboda fargabar wacce amsa ta
dawomasa,
saboda haka saiyayi alwala ya dauko AlQur'ani sai
da ya
karance eezu biyar sannan yayi addu a ya
tofa.Koda ya bude
txt din me ze gan sai yaga "dearcustomer, you do
not hve
sufficient balance to send a message. pls recharge
and try
againlater, tnk u"
Shin yakamata yasa kudi awayar don ya sake
tura mata txt din???

Comments
Post a Comment