COCONUT JUICE
COCONUT JUICE
INGREDIENTS:
.Kwakwa
.Madara
.Sugar
PROCEDURE
Ki sami kwakwa mai kyau, ki yankata kanana, ko ki kankare, sai
ki niqa a blender, bayan kin niqa sai ki tace shi sosai, ki
tabbatar dukkanin madarar ta fita, amma fa kada kiyi ta tsula
ruwa, har ya zama kamar ma ba madarar kwakwa ba.
Daga nan Sai ki zuba a Jug, ki sami madara ki juye a ciki, ki sa
sugar yanda kike so. Ki juya sai ki sa a fridge yayi sanyi. Zaki
iya sa flavour na kwakwa idan kina so.
Uwargida idan yayi sanyi, bawa Maigida ya sha. Zai ji dadinsa
sosai. Kin san azumi akwai kishi gashi sun fi mu yawo a rana.
Allah ya bamu ikon samun ladan kyautatawa mazajen mu a
cikin wannan wata mai alfarma.
Coconut Juice is likely the same with coconut water. There is no difference at all between coconut water and coconut juice. Both refer to the clear, slightly sweet and refreshing liquid found inside young green coconuts. - See more at: http://celebes.com/coconut_juice.html
ReplyDelete