CHICKEN SANDWICH

CHICKEN SANDWICH

Ingrdnts:
*slice bread,
*kaza
*albasa
*attarugu
*tafarnuwa(optional)
* curry
*salad
*gishiri
*maggi.
Method

*ki dafa kazarki da kayan qamshi sai ki cire fatar jikin da qashi, sai ki yanka siri siri,
*sai ki yanka albasa circle,ki daka attarugunki da tafarnuwa kadan, sai ki dan diga mai a kasko ki zuba albasan a kai kina juyawa har tayi laushi, amma kada ya soyu yayi baki, sai ki zuba attarugu da tafarnuwa, ki ci gaba
da soyawa,
* sai ki kawo yankakken naman kazar ki zuba a kai ki sa maggi da curry yanda tst in ya miki, su soyu kamar na 5-6minute, sai ki sauke, sannan ki zuba salad cream da waken gwangwani idan kina so ki cakuda.

*ki dinga zubawa a cikin bread yanka daya kina rufewa da wani yanka dayan sai ki
gasa shi. Yar uwa zaki iya tashi da safe kiyi wa mai gida breakfast dashi....

Comments

Popular posts from this blog

FARILLAN SALLAH

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH