wayo haha
IN KECE YA XAKIYI????
Wata budurwa ce mai shegen jijji da kai,
wata rana ita da qawayenta guda biyu suka
je gidan iyayen saurayin da za ta aura, bayan
sun gama fira ita da saurayinta har dare yayi,
sai iyayen saurayin suka ce gaskiya baxa su
tafi da darennan ba sai dai su kwana a dakin
qannen saurayinta mata, ga shi kuma
gidansu akwai nisa daga gidan saurayin,
haka suka yarda su kwana a gidan, toh ka
san halin qananan yara musamman idan
suka ga baqi, sai wata yarinya daga cikin
qannen mijin ta ce ita a kusa da aunty xa ta
kwana, sai budurwar tace toh ai ba komai,....
Can da dare yayi sai budurwar ta fara
mafarkin ga ta nan ta xama kaza tana ta yin
qwai, ta yi qwayaye har guda uku, tana cikin
yin na hudun sai ta ji qawarta tana ta dukan
jikinta tana cewa
''Salamatu meye haka??? Kina ta yin kashin
kwance a gidan mutanen duk room dinnan
nishinki ake ji, har kin bata wa qanwar
usman (saurayin) jiki ga ta can ta ruga wajen
mummynta tana kuka'' in ke ce ya xakiyi???
In kuma ke ce qawar me xa kiyi??????

Comments
Post a Comment