wani bakauye da inyamuri
Wani bakauyene yayi abota da wani iyamiri. Duk
sa'adda ya shigo gari sai ya je wurin abokinsa sun
yi fira, haka shima iyamirin yakan je kauyen
abokinnasa su sha fira su ci abinci. Rannan sai shi
iyamirin ubansu ya mutu a can garinsu, sai ya
shirya ya tafi garinnasu don burial ceremony amma
bai sanar da wannan abokin nasa ba (bakauye).
Sa'adda shi bakauyennan ya shigo gari ya je
shagon abokinsa sai ya tarad da shagon a rufe.
Koda ya tambaya sai aka fada masa abinda ya
faru ga uban abokinsa, sai ransa ya baci kwarai ya
koma gida. Bayan iyamirin ya dawo, da
bakauyennan ya shigo gari karo na biyu sai ya iske
abokin nasa ya komo. Da suka gaisa sai ya ce wa
iyamirin, "WATO BABANKU YA MUTU A GIDA
KUNJE GARINKU KUN YI WASA KUN CI ABINCI
KUN SHA GIYA KUN MORE AMMA BAKA
GAYYACENIBA, TO BAKOMI AI MUMA BABANMU
YANA ASIBITI"

hahahha tnx rabs
ReplyDelete