WAI CIKINSU WAYE BARAWO

wani mutum ne zai yi tafiya sai ya hagi
wata mata mai siyar da bush meat,sai ya
tsaya da motar sa zai siya,sai yace mata
nawa-nawa? Sai tace #7500 sai ya nemi
ragi sai tace masa ya bada #7000 last,ya
amince a hakan, da ciniki ta fada,sai yace
mata ta saka masa a but,tana zuwa bayan
but din sai ta raya a ranta ina ma ta ajiye
naman a kasa tayi kamar ta sa a but din?
Hakan kuwa akayi sai ta rufe bud din kirif
sho ko mutumin na jin haka alamun an saka
masa nama an rufe masa bud! Sai ya fizgi
motar sa a guje ya gudu! Tunaninsa ya cuce
ta!
To wai waye barawo a cikinsu ?

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA