SHUGABAN MATASAN AREWA YACE JONATHAN ZASU BA KURI'AR SU DON YA KARASA AYYUNKAN DA YA SOMA.

Yayin da yake hira da manema labarai jajibirin da JONATHAN zai yanki fom din takarar shugaban kasa na PDP shugaban matasan arewa Alhaji Yanko Yakasai ya bada tabbacin cewa matasan arewa suna goyon bayan JONATHAN dari bisa dari kuma shi zasu dangwalawa kuri'ar su lokacin zabe mai zuwa don ya karasa ayyukan da ya fara yi wa kasa.
MATASAN AREWA KUN AMINCE DA KALAMUN SHUGABAN KU ALHAJI TANKO YAKASAI???

Comments
Post a Comment