S.A.W
Salatin Allah da amincinsa su tabbata abisa Shugaban bayin Allah, Rahamar Allah, Hujjar Allah abisa dukkan halitta, wato Manzonmu, Shugabanmu, Macecinmu, Annabinmu MUHAMMADU.
Tare da Iyalan gidansa tsarkaka, da Sahabbansa Madaukaka....
Albarkacin wannan salatin, Ya Allah ka sadamu da dukkan alkhairan da kake saukar ma bayinka acikin wannan watan, kuma ka amshi dukkan rokonmu, ka sanya mu asahun gaba na Manyan Masoyan Annabinka (s.a.w).

Comments
Post a Comment