SABON TSARIN Blackberry AKAN ANDROID DA LAYIN ETISALAT NG

Ga wanda yake da android kuma yake da etisalat, to ga tsarin amfani da tsarin BB akan android, kuma kayi amfani da surf na etisalat akan android.
Domin morar wannan garabasa, sai kayi amfani da wannan settings din.

Act Name: etisalat Wap

APN: blackberry.net

IP ADDRESS: 010.071.170.005

PORT:8080

Ba'a bukatar Username da Password, wato kabar wurin blank.

APN TYPE select Default amma banda MMS.

AUTHENTICATIVE: not select.

DOMIN SIYAN BB BUNDLES AKAN ANDROID.

BB Social 4992*1# N400
BB Social 4992*2# N100
BB Complete 4993*1# N500.
BB Complete 4993*2# N100.
BIS 4996# N1000
BIS 4995# N250.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA