RANAR DA MUMINI ZAI BAR DUNIYA
-----------------------------------------
Ita ce rana mafi alkhairi agareshi,, ita ce ranar da
Allah zai cika masa alkawarinda yayi masa.
Ita ce ranar da zai fita daga wannan Quncin na
duniya, izuwa yalwar arziki da ni'ima da farin ciki
marar yankewa.
Za'a turo masa Mala'iku cikin kyawawan suffofi
tare da Qamshin yanayi.
Suna murmushi suna rarrashinsa suna gayamasa
irin kyawawan sakamakon da Allah ya tanadar
masa.
Zasu nuna masa ainihin masaukinsa na Aljannar
ni'imah.
Yana cikin kallo za'a zare masa ransa ahankali
cikin nutsuwa zai ciki da kalmar LA'ILAHA ILLAHU
MUHAMMADU RASULILLAHI (sallahu alaihi wa
sallam)"

Comments
Post a Comment