MUSHA DARIYA
Wani bakauye ne mai son yawon duniya,
wata rana yana zaune, sai yaji wasu
mutane suna hira, suna cewa ai more
bariki sai birni, kayi iskanci iya sonka babu
ruwan kowa dakai, a bariki zaka ga mata masu kyau, ga kayan shaye shaye kala
kala, sai yaji dadin wannan maganar tasu,
yayi ta murna, gari na wayewa, yaje ya
tattaro yan kayanshi da yan kudin shi daya
tara, ya nufi tasha sai birni, aka sauke shi
a tasha, yasamu mai tasi yace ya kaishi bariki, mai tasi ya dauke shi bai zame
dashi ko inaba, sai babbar Barikin sojoji,
yana zuwa ya nuna masa yayi gaba, yana
shiga sai sojoji suka taso da gudu suna
masa tsawa, sukace kai mahaukacin inane
Ina zaka? Sai yace yazo barikine zaiyi iskanci, suka ce to zakaga iskanci, suka
sashi a guad room suka ringa bugun sa
kamar suna bugun kayan wanki saida yayi
kashi da fitsari, baya iya tashi, suka kuma
tambayar sa, me kazo? Sai yace dan
ALLAH ku nuna min inda massallaci yake Sallah nazo yi.......
wai shin wannnan mutumin dan inane....
A Kano
B kaduna
C jos
D Gombe

DAMA KACE ZARIA DAYAFI DAN KASAN SUSUKAFIKOWA KAUYANCI
ReplyDelete@MURJA IBRAHIM DMS,
ReplyDeleteHmmmmm ALLAH ko