Labarin wani yaro da mai taxi

wani mai gida ne, Ya kirawo mai
taxi yace, Kullim ka ringa zuwa
kana daukar yayana. Su uku.


Kana kaisu makaranta zan ringa
biyanka.


Sai yace to. Aka kirawo yara suka fito. Suka shega mota.
Suna tafi.


Sai wani yaro acikinsu. Mai surutun jaraba.


Yace
idan babana yazama sarki ni
kuma sai na zama dan gata mai
girmankai.


Kuma babata ta zama sarauniya.
Kenan.


Ashe ya dame mai taxi da surutu.


Mai taxi yace. Da yaran . Idan
babanka ya zama dan giya. Babarka ta zama karuwa.


Kaikuma me zaka koma?
Sai yaran yaye dariya yace. Sai na
zama dan taxi


hahaha hmm


idan kaine me zakace dashe
kuma wani mataki zaka dauka
akansa

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA