labarin wani barawo
watarane wani Barawo yaje wani gida yin sata
cikin dare, bayan yashiga cikin gidan sai ya lallaba
yashiga wani daki a hankali saiyaji alamar da
mutane a cikin dakin suna barci, shikuwa Barawo
harda yin murmushi yana murna, kawai saiyasaki
jiki xaiyi satarshi a tsinake tunda yaga duk suna
barci, abinka da barawo saiya rasa abinda zai fara
dauka a dakin tunda akwai duhu kuma gashi
yamanta baitaho da fitilar haskawaba dazai haska
da ita, kawai saiya jawo kofa ya kulle yafara
lalubar inda zaiji makunnar wuta domin ya kunna,
cen saiyaji makunnar wuta, saiyayi ajiyar zuciya
yafara murna. Kunnawarshi keda wuya kawai sai
Unguwa ta kaure da karar injin markade
kararararararararararara. Ashedai makunnar injin
markade ce bata wutaba, aikuwa kafin kace tak
duk jama'ar gida kowa yafarka suka nemi Madoki
kuma gashi dama duk samarine gardawa majiya
karfi a gidan. Towai shin idan kaine yazakai???

Comments
Post a Comment