LABARI
Wani Bawan ALLAH Ne ALLAH Ya Azurta Shi Da 'Yaya Mata Har Guda Shida. Shi Kuma ALLAH Ya Sanya Mashi Son Ya Samu Yaro Namiji.
Sai Matar Shi Ta Samu Ciki, Aiko Sai Ya Shiga Damuwa Tsoron Kada Ta Haifi Mace.
Hakan Yasa Shi Yayi Azama a Cikin Zuciyar Shi, Lallai a Wannan Karon Idan Matar Nan Ta Haifi Mace, To Sakinta Zai Yi.
ALLAH Mai Iko a Cikin Wannan Daren Ya Kwanta Barci Sai Yayi Mafarki Al-Qiyama Ta Tsaya, Kuma An Halarto Da Wutar Jahannama Mai Ruruwa. Duk Lokacin Da Aka Dauke Shi Za'a Shigar Da Shi Ta Daya Daga Kofofin Wuta, Sai Daya Daga Cikin 'Yayan Shi Matan Nan Ta Zo Ta Tare Kofar Ta Hana a Shigar Da Shi. Har Sai Da Aka Karade Kofofi Shida Na Wutar Jahannama Sai Kofa Daya Kawai Ta Rage.
Sai Mutumin Nan Ya Farka Cikin Firgici, a Tsorace, Kuma ALLAH Ya Ganar Da Shi Kuskuren Shi Bisa Abinda Ya Kudurta Zaiyi a Zuciyar Shi.
Ya Daga Hannu Ya Roki ALLAH Ya Azurta Shi Da Samun 'Diya Ta Bakwai MACE.
Ya ALLAH Ka Azurta Mu Da Masu Albarka Masu Jin Kai Kuma Masoya ANNABI(sallallahu alaihi wa Aalihi wasallam) Ameeen.

Comments
Post a Comment