KANKA TSAYE BATARE DA WATA FARGABAVA Yanda zaka tsara mace a karin farko."

Idan kaga 'yar baby tana tafiya sai kaga tashiga
zuciyarka kuma kanason yi mata magana..


(1)dafa rko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana
kadau
wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga
ckn
abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi
mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da
babu mutane sosai don wata tana da alkunya.


(2)daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata
sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan
indai ta cika musulma zata amsamaka kaga kasamo
hankalinta kenan.


(3)sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba
mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane
tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa
wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane
wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole
sai
nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da
wannan kyakkyawar surar taki.


(4)kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne
saboda haka nake neman wata alfarma guda 2
zuwa
3 agunki.zata cema inajinka.


(5)don Allah menene sunan hajiyar ne? Zata iya
fadama gsky zakuma ta'iya fadama karya in mai
class ce.


(6)ammm don Allah kozan iya samun full adress
naki?inkayi mata a lkcn zata baka dai2 inbakiya
mataba zata baka wrong.


(7)sai kuma alfarmar karshe wacce tafi kowacce
wuya kace don Allah inason kibani phone number
naki.nanma inkayi mata zata baka inbakayi mata ba
zatace ai bata da phone.


A KULLA!!! Karka sake tashin farko ka furta kalmar so
agareta hasalima dakasan takunka sai kaci gaba da
sace zuciyarta da mugayen kalamai masu karya
garkuwar jiki gami da sace zuciyar mace ckn
kankanin lkc,to da kanta inhar kayi tasiri azuciyarta
zata furtama kalmar so..inagayamuku wannan ne a
lkcn dahar kaje gidansu kunsa sunta fah....hmm
mata dai akwai son kulawa inkuwa akasamu akasin
hakan zaka ba daidai ba.sannan suna da bukatar
arinka yabonsu koda kuwa sunsan yabon dakake
musu basukai matsayin ba..mata dai akwai son
abun dariya yayin dakuka kasance ma'abuta
syyya..mata dai suna son shagwaba amma ba ta
hauka bah.bissalam

Comments

  1. Kabir Lawal Lamido13 April 2016 at 04:08

    Don Allah yaza ayi inmaida my wapblog dina irin wannan

    ReplyDelete
  2. Rabiu Ibrahim Chigari13 April 2016 at 13:27

    @Kabir Lawal Lamido,

    Zaka zaa iya mayar maka ai dan uwa

    ReplyDelete
  3. Abba shukuranu26 May 2016 at 08:19

    Gud dan gari na.

    ReplyDelete
  4. <img src="http://rabswudil.mywapblog.com/files/h3.png" data-lite-img-sprite="{"background_position_x":"0%","background_position_y":"0%","rendered_width":"281","rendered_height":"44","background_size":"auto","background_repeat":"repeat"}" style="" data-lite-y-begin="0" data-lite-1234

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA