Jerin Wasu Mutane Da Kungiyoyin Da Suka Tallafa Wa Jonathan Da Kudi Domin Sake Fitowa Takara A 2015

Jerin Wasu Mutane Da Kungiyoyin Da Suka Tallafa Wa Jonathan Da Kudi Domin Sake Fitowa Takara A 2015



1. Mr. Kennedy Ikenna Odoeme – N5, 000


2. Mr Ezemagu Sunday Nnamdi – N10, 000


3. Gwamnonin PDP – N22 Million


4. Transformation Agenda of Nigeria (TAN) – N22m


5. Jigogin Karamar Hukumar Ogbia, Bayelsa – N5m


6. Al'ummar Garin Otuoke – N2m


7. Jigogin Karamar Hukuma Brass, Jihar Bayelsa – N50, 000


8. Jigogin PDP na Jihar Bayelsa- N5m


9. Northern Youths Forum – N2m


10. Central Market Traders Union, Kaduna State – N1m


11. Jigogin PDP Na Karamar Hukumar Zaria – N500, 000


12.Jigogin PDP na jihar Yobe – N500, 000


13. Jigogin PDP Na Jihar Kaduna- N2m


14. Miyetti Allah Kautal Hore – N5m


15. Kungiyar Magoya Bayan Goodluck, A Jihar Gombe – N1m


16. Jigogin PDP na jihar Adamawa– N3m


17. Jigogin PDP na jihar Ebonyi - N2m


18. Jigogin PDP na jihar Kogi– N5m


19. Jigogin PDP na jihar Rivers– N5m


20. The 2015 Project – N1m


21.Team Goodluck, Mazabar Ondo Ta Arewa– N5m


22. Kungiyar Mata Magoya Bayan PDP Na Yankin Arewa Ta Tsakiya – N500, 000


23. King David Generation Foundation, Jos – N200, 000


24. Behwong Weneng Yere Duk, Jos – N200,000


25. Redemption 3 Youth Organization, Plateau State – N500, 000


26. 'Yan Asalin Jihar Filato Dake Zaune A Abuja – N300,000


27. Kungiyar Matasan Jihar Gombe Masu Goyon Bayan Jonathan Ya Zarce A 2015 – N500, 000


28. Kungiyar Matasan PDP Na Jihar Gombe - N500, 000


29. Magoya Bayan Jonathan Na Yankin Karamar Hukuma Yamaltu/Deba– N200, 000


30. Coalition of Gombe Support Groups for Goodluck Ebele Jonathan – N2m


31. Kungiyar Matasan Hinna Masu Goyon Bayan Goodluck – N500, 000


32. Kungiyar Matan Nijeriya Masu Yi Wa Jonathan Addu'a – N1m


33. Kungiyar Matan Da Suka Rasa Mazaje Ta Kasa – N100, 000


34. National Council of Women Societies – N500, 000


35. Mata Membobi Da Ke Kungiyar Amitattu Na Ta Jam'iyyar PDP – N500,000


36. Kungiyar Nakasassu Ta Kasa – N100,000


37. Kungiyar 'Yan Kasuwa Mata Ta Kasa – N500, 000


38. Community Awareness and Development Network – N1 m

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA