INGANTACCIYAR ADDU'A WACCE AKE KARANTA MARA LAFIYA LOKACIN DA AKAJE DUBASHI.

Assalamu Alaikum
Malam wacce adu'ace manzon Allah
tsira da aminci su tabbata agareshi
yayi umarni da akaranta ga mutumin
da bashi da lafiya ???
(Daga Abubakar Hamza).
AMSA
-----
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA
MAIJIN QAI.
An kar6o daga Abbas (R.A) yace:
Annabi (s.a.w) yace:
Babu wani mutum musulmi da zaije
gaishe da wani Musulmi maraya
lafiya, wanda ajalinsa baizo ba yace:
''AS'ALULLAHAL AZEEM RABBAL
ARSHIL AZEEM AN YASHFIYAKA''
««fassara»»
Ina rokon Allah mai girma, Ubangijin
Al'arshi mai girma yabaka lafiya.
Na rantse da Allah babu wanda zai
karantawa mara lafiya wannan
addu'ar face sai Allah (s.w.t)
yabashi sauki saidai idan cutar
ajalice.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA