INA KUKE GWANAYEN IYA TSARE YAM MATA?
IN KAI NE YA ZAKAYI?
Wani saurayine yana zaune, sai
yaga wata budurwa yar dai-dai,
yar duma-duma, ta dan dire ta
baje... Nan danan yawun bakinsa
ya tsinke, baikoyi kasa a gwiwa
ba tana wucewa ya bita.
Yana zuwa yai sallama yana
murmushi yace," yammata adon
gari, naganki da wata katuwar
jakace kamar wanzamiya, ko
wanzanci kikeyine?".
Ta daure fuska tace," eh yanzuma
daga wajen babanka nake naje
nayi masa kaciya!"
in kaine shin zaka barta ta wuce
lafiya ko qaqa?
Ko kuma akwai hanyar da zakabi
ka shawo kanta kucigaba da
buga soyyy!
Gareku gwanayen iya tasan yam
mata...!
Wani saurayine yana zaune, sai
yaga wata budurwa yar dai-dai,
yar duma-duma, ta dan dire ta
baje... Nan danan yawun bakinsa
ya tsinke, baikoyi kasa a gwiwa
ba tana wucewa ya bita.
Yana zuwa yai sallama yana
murmushi yace," yammata adon
gari, naganki da wata katuwar
jakace kamar wanzamiya, ko
wanzanci kikeyine?".
Ta daure fuska tace," eh yanzuma
daga wajen babanka nake naje
nayi masa kaciya!"
in kaine shin zaka barta ta wuce
lafiya ko qaqa?
Ko kuma akwai hanyar da zakabi
ka shawo kanta kucigaba da
buga soyyy!
Gareku gwanayen iya tasan yam
mata...!
211
ReplyDelete