Idan kaine yaza kai ?
Wata mata ceke tafiya a
motar haya tare da mijnta a dokar daji sai barayi suka tare su aka sassauka kasa
Can sai shugaban barayin ya kyallara ido yaga matar mutumin nan sai yace ta taso tazo gabansa ta tsaya Jikin ta na rawa ta tafi saiya dubi mutanen nan yace ina
mijin wannan mata?
Kowa yayi shiru yana tsoro Ya sake kwala ihu da ina mijin wannan mata shiru kake ji Sai yace har inna kirga uku bai fito ba zan harbe ta
Kawai sai Ya fara kirga daya , biyu , amma miji Qus shiru kakeji yaki fitowa Kafin ya fadi ukun sai wani fasinja daga cikin motar ya mike yana rawar jiki ya daga hannu sama
Yace gani nan nine mijinta Barawon ya kwashe da dariya yace shege don
ubanka a ina ka samo mata mai kyau haka?
Mutumin yana rawar jiki yace unguwarmu daya ne aka hada mu aure da ita Sai 6arawo yace chaf toh jaa matarka ku koma can ku
tsaya kunci Albarkacin AURE
Ku kuma da bakuda Aure duk xamu kasheku ko dame magana ?

Comments
Post a Comment