HAUSA SAI DAN HAUSA KARANTA KASHA MAMAKI
2015: Kifi yace wa kwado mukam mun shiga
uku kwado yace malam kifi me kagani ne? kifi yace kugiya naga an
jefo mana cikin ruwa ana kama mu ana kashewa lallai shugaban
mu Dorina azzalumi ne kwado yace ai harda mu kwadi ake
kamawa yanzu domin ko jiya ma naji a labarai ana cewar duk
wanda bai zabi Dorina ba a 2015 za'a masa suyan gyadar
Basakkwace
kifi yace to kaga dole mu zabe shi kuwa kwado yace a'a kam ai da
girma ya fadi gara jari ya karye, to menene mafita kwado yace a
2015
zamu fita aruwa mu hau tudu wurin su Kura da Damisa in zasuyi
zabe mu zabi Biri ko babu komai daji zai wadata da amfanin gona,
kifi yace "Sadaqta" kayi gaskiya, kwado yace lokacin da 'Yar
bishiya tayi mulkin daji an samu Mangoro da ganyen ci amma
tunda 'yar bishiya ta mutu muka shiga wahala Dorina sai duka,kifi
yace Dabbobin daji ne suke taimaka masa ai irin
su Shaho,Dila,Hankaka da Zomo kwado yace
naji
Kace harda Dila shi ba mai sarauta bane? meye ya hadashi da
siyasa, kifi yace hmm ai da akwai mutunci bai kamata ruwa ya
dafa kifi ba....bare kuma Kwado bawan Allah wanda babu ruwan sa
da 'dan kowa
WANE SUNA ZAKA/KI BA LABARIN NAN?

Comments
Post a Comment