Hausa kenan ba dabo ba Mai wuyar koyo ,Karin maganar HAUSAWA kenan,wasu subaka mamaki wasu subaka dariya.
Hausa kenan ba dabo ba Mai wuyar koyo ,Karin
maganar HAUSAWA
kenan,wasu subaka mamaki wasu subaka
dariya.
1.Abin rabone auren mace da ciki.
2.Duk inda jirgi yaje idan akai hakuri kunkuru
ma zaije saidai yadade bai
jeba.
3.Daga uhm sai uhm wai uwar gulma tayi cikin
shege.
4.Ina ruwan wani da wani wai
mahaukaci
yayi bako.
5.yau da gobe mai sa amari
Suruka.
6.Sara da sassaka baya hana
gamji
tofo
7.Mai hankali shi yake gane
din'gishin kwado......!
8.Mai rabon
ganin badi ko ana dakawa a
turmi....
9.Mai hankali shi yake
gane Baccin makaho...
10.WANDA YA GANI shiya ji
kunya
KALLON FITSARIN MAKAHO
11.Da zaman banza gara aikin
kishiya
12.Allah kadai yasan
karatun kurma,
13.RUWA a
chokali ya i'shi mai hankali
wanka,,,,.
14.ko yaushe kare ya samu
daman mike kafa
15.Abu yayi dai dai ankama
ango da
uwar amarya
16.Gani yakori ji....
17.Albarkacin kaza gadan gare
yakansha ruwan kasko...
18.Da zaman banza gwamma
aikin
uwar kishiya.
maganar HAUSAWA
kenan,wasu subaka mamaki wasu subaka
dariya.
1.Abin rabone auren mace da ciki.
2.Duk inda jirgi yaje idan akai hakuri kunkuru
ma zaije saidai yadade bai
jeba.
3.Daga uhm sai uhm wai uwar gulma tayi cikin
shege.
4.Ina ruwan wani da wani wai
mahaukaci
yayi bako.
5.yau da gobe mai sa amari
Suruka.
6.Sara da sassaka baya hana
gamji
tofo
7.Mai hankali shi yake gane
din'gishin kwado......!
8.Mai rabon
ganin badi ko ana dakawa a
turmi....
9.Mai hankali shi yake
gane Baccin makaho...
10.WANDA YA GANI shiya ji
kunya
KALLON FITSARIN MAKAHO
11.Da zaman banza gara aikin
kishiya
12.Allah kadai yasan
karatun kurma,
13.RUWA a
chokali ya i'shi mai hankali
wanka,,,,.
14.ko yaushe kare ya samu
daman mike kafa
15.Abu yayi dai dai ankama
ango da
uwar amarya
16.Gani yakori ji....
17.Albarkacin kaza gadan gare
yakansha ruwan kasko...
18.Da zaman banza gwamma
aikin
uwar kishiya.
BBC. NAGODE
ReplyDelete