Harsashe uku-uku akan mantan mu na AREWA
1. Idan kana son mace mai abu uku (ILMIN ZAMANI, WAYEWA DA RASHIN TARBIYYA) Tafi KADUNA.
2. Idan kana son mace mai (SHAN SIGARI, DURA ASHARIYA DA MALLAKAR MIJI) Garzaya KATSINA.
3. Idan kana son mace (GAJERA, KAKKARFA-KIRAR DOYA DA BIYAYYA KAMAR TA YI MAKA SUJJADA) maza hanyarzata zuwa NEJA
4. Idan kana son mace wadda ba ta (IYA GIRKI BA, RASHIN IYA HIRA AMMA AKWAI TA DA TSAFTA) Ta fi KANO.
5. Idan kana neman mace wadda ta (IYA SOYAYYA, KYAU DA KUMA RASHIN ILMI) Tafi ADAMAWA
6. Idan kana son mace mai abu uku (GIDADANCI, KAUYANCI DA RASHIN KUNYA) Tafi ZAZZAU
7. Idan kana neman mace mai (HAKURI, LADABI DA BIYAYYA) Tafi YOBE
8. Idan kana neman mace mai abu uku kamar (MASIFA, SON KUDI, KAUYANCI) Tafi SOKOTO
9. Idan kuma kana neman mace (‘YAR GAYU, RASHIN IYA SOYAYYA DA SON TARA ABIN DUNIYA) tafi GOMBE
10. Idan kana neman mace wadda take abubuwa uku kamar (SON KUDI, AUREN KARYA DA KYAU) Tafi MAIDUGURI
11. Idan kana son mace mai abu uku (RASHIN IYA WANKA, RAINA AURE, KAUYANCI) Tafi JIGAWA
12. Idan kana son mace mai abu uku (ROWA, RASHIN IYA MAGANA DA IYA GIRKI) Tafi BAUCHI
13. Idan kana son mace mai abu uku (SANYIN RAI, KYAU DA GIDADANCI) Jeka Taraba.
14. Idan kana son mace mai abu uku (HANKALI, ZAFIN RAI DA RASHIN TSABTA) Tafi NASARAWA
15. Idan kana son mace mai abu uku (ALKAWARI, KISSA DA SAURIN FUSHI) Tafi ZAMFARA
16. Idan kana son mace mai abu uku (TSANANIN SOYAYYA, LADABI DA RASHIN KUNYA) Tafi KEBBI
17. Idan kana son mace mai abu uku (KYAWAWA, ZUCIYA DA GULMA) Tafi KOGI
18. Idan kana son mace mai abu uku (KISISINA, FADIN RAI DA ASIRI) Tafi BINUWAI
19. Idan kana son mace mai abu uku (KUNYA, RASHIN IYA WANKA DA ASIRCE ‘YAN’UWANSU) Tafi KWARA
20. Idan kana son mace mai abu uku (WANKAN SUKARI, KARYA DA JIJI DA KAI) Tafi ABUJA
21. Idan kana son mace mai abu uku (ILMI, HANKALI DA WAYEWA) Tafi JOS.

Comments
Post a Comment