DAN ALLAH KADA SHAIDAN LA'ANANNE YA HANAKA TURAWA DA YIN WANNAN ADDU'AR"
_"Allaahumma anta Rabbiilaa ilaha illa anta khalaktani wa ana'abduka wa ana alaa ahdika wawa'adika mastada'atu, a'uzu bika min sharri ma sana'atu abuu'u laka bi ni'imatika alayya wa'abuu'u bi zambii, Fagfirlii innahuu laa yagfiruz Zunuba Illaa Anta.Allaahumma salli alaa Muhammadin wa ala aali Muhammadin warham Muhammadan wa'ala Muhammadin, wa baarik ala Muhammadin wa'alaa ali Muhammadin kama sallaita waRahimta wabarakta alaa Ibrahima wala'ali Ibrahima innaka hamidun majiidun.Attahiyyaatu Lillahi Azzaakiyaatu Lillahi Addayyibaatus Salawaatu Lillahi, Assalamu Alaika Ayyuhan Nabiyyu, wa Rahamatullahi, waBarakatuhu, Assalamu Alaina wa'ala Ibaadillaahis Saalihina, Ashhadu an laa Ilaaha Illallahu wahdahu la Sharika Lahu wa Ashhadu anna Muhammadan Abduuhuu wa Rasuuluhu.Allaahumma inna Nasta'inuka wa Nastagfiruka wa Nu'uminu bika, wa Tawakkalu Alaika, wa Nusnii Alaikal khaira kullahuu, Nashkuruka walaa Nakfiruka, wa Nakhna'u laka wa Nakhla'u wa Natruku Man Yakfuruka.Allahumma Iyyaka Na'abudu walaka Nusalli wa Nasjudu wa Nakhaafu Azabakal Jidda, Inna Azaabaka Bilkaafiriina Mulhikun.Ya Mukkutadiru duk wanda yake da hannu wurin kashin yan uwanmu musulmai, يَا رَ بِّ " kasaka firgita aransa kamar yadda firgita ke kama marar imani lokacin mutuwarsa,آمِيّنْ يَا رَ بِّ العَـــالَمِيْن . Allahumma dammirhum tadmira Ya Wasi'ta kulli shai'i Rahamata wa'ilma, آمِيّنْ يَا رَ بِّ العَـــالَمِيْن . يَا رَ بِّ kai kace mu rokeka zaka ansa mana, يَا رَ بِّ Kana fushi da wanda baya rokonka, يَا رَ بِّ ka ba wa kasashen musulmai da jahohin musulmai da gidajen musulmai lafiya da zama lafiya. آمِيّنْ يَا رَ بِّ العَـــالَمِيْن ,dan Kyawawan Sunayen Ka guda 99. يَا رَ بِّ wanda duk ya tura wannan addu'ar يَا رَ بِّ Ka kare shi daga mutuwar wulaqanci, Ka kare shi daga mummunar mutuwa,Ka kareshi daga azabar kabari,Ka kareshiI daga sharrin duk wani mai sharri,Ameen!
Comments
Post a Comment