“Daga cikin Suffofin Masoya MANZON ALLAH s.A.w ”
جاء في حديث :
'
Yazo Acikin Hadisi:
ﺟﻠﺲ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ - ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ - ﻣﻊ ﺃﺻﺤﺎﺑﻪ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻢ ﻭﺳﺄﻟﻬﻢ ﻣﺒﺘﺪءا ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ :
'
Watarana Manzon Allah s.A.w Yazauna acikin Sahbbansa R.t.A, Yana Tambayansu acikin Lamauran Duniya.
Sai Yafara da Syyna Abubakar As-Saddeeq R.t.A:
« ﻣﺎﺫﺍ ﺗﺤﺐ ﻣﻦ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ؟ »
'
« ME KAKESO DAGA (Lamuran ) DUNIYA»
ﻓﻘﺎﻝ أﺑو ﺑﻜﺮ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ :
« ﺃﺣﺐ ﻣﻦ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﺛﻼﺙ :
_ ﺍﻟﺠﻠﻮﺱ ﺑﻴﻦ ﻳﺪﻳﻚ
_ ﻭﺍﻟﻨﻈﺮ إﻟﻴﻚ
– ﻭﺇﻧﻔﺎﻕ ﻣﺎﻟﻲ ﻋﻠﻴﻚ »
'
Sai Syydna Abubakar R.t.A Yace: " Ya Rasulallah ! Ni acikin Duniya Inason Abubuwa Uku(3):
(A) Inason Nariga zama a Gabanka.
(B) Inson Naringa Kallonka.
(C) Inson Nakashe Dukiyata a Gareka.
قال : « ﻭأﻧﺖ ﻳﺎ ﻋﻤﺮ ؟ »
'
Sai Manzon Allah s.A.w Yace:
« KAI KUMAFA ? YA UMAR»
قال :
« أﺣﺐ ﺛﻼﺙ :
_ أﻣﺮ ﺑﺎﻟﻤﻌﺮﻭﻑ ﻭﻟﻮ ﻛﺎﻥ ﺳﺮﺍ
– ﻭﻧﻬﻲ ﻋﻦ ﺍﻟﻤﻨﻜﺮ ﻭﻟﻮ ﻛﺎﻥ ﺟﻬﺮﺍ
– ﻭﻗﻮﻝ ﺍﻟﺤﻖ ﻭﻟﻮ ﻛﺎﻥ ﻣﺮﺍ »
'
Sai Syydna Umar R.t.A Yace:" Ya Rasulallah ! Nima Inason Abubuwa Uku(3):
(A) Inson Naringa yin Umarni da Aiki Mai Kyau, koda a Boye ne.
(B) Inason Naringa yin Hani da Aiki Mummuna, koda a Bayyane ne.
(C) Inason Naringa Fadin Gaskiya, a kowane Lokaci ne.
قال : « ﻭأﻧﺖ ﻳﺎ ﻋﺜﻤﺎﻥ ؟ »
'
Sai Manzon Allah s.A.w Yace:
« KAI KUMAFA ? YA USMAN»
قال :
« أﺣﺐ ﺛﻼﺙ :
_ إﻃﻌﺎﻡ ﺍﻟﻄﻌﺎﻡ
– ﻭﺍﻓﺸﺎﺀ ﺍﻟﺴﻼﻡ
– ﻭﺍﻟﺼﻼﺓ ﺑﺎﻟﻴﻞ ﻭﺍﻟﻨﺎﺱ ﻧﻴﺎﻡ »
'
Sai Syydna Usman R.t.A Yace:" Ya Rasulallah! Nima Inason Abubuwa Uku(3):
(A) Inason Naringa ciyar da Abinci.
(B) Inson Naringa Wauwatsa Sallama.
(C) Inason Naringa yin Sallar dare alokacinda Mutane Suke Bacci.
قال : « ﻭأنت ﻳﺎ ﻋﻠﻲ ؟ »
'
Sai. Manzon Allah s.A.w Yace:
« KAI KUMAFA ? YA ALIYU»
قال : « ﺍﺣﺐ ﺛﻼﺙ :
_ ﺍﻛﺮﺍﻡ ﺍﻟﻀﻴﻒ
– ﺍﻟﺼﻮﻡ ﺑﺎﻟﺼﻴﻒ
_ ﻭﺿﺮﺏ ﺍﻟﻌﺪﻭ ﺑﺎﻟﺴﻴﻒ »
'
Sai Syydna Aliyu Yace:" Ya Rasulallah! Nima Inason Abubuwa Uku(3):
(A) Inson Naringa karrama Mai Rauni.
(B) Inson Naringa yin Azumi alokacin Zafi.
(C) Inason Naringa sarin Maqiyanka da Takobi.
ﺛﻢ ﺳﺄﻝ ﺃﺑﺎ ﺫﺭ ﺍﻟﻐﻔﺎﺭﻱ :
« ﻭﺃﻧﺖ ﻳﺎ ﺃﺑﺎ ﺫﺭ ، ﻣﺎﺫﺍ ﺗﺤﺐ ﻓﻲ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ؟ »
'
Sannan Sai Manzon Allah s.A.w Yatambayi Abu Zarri Al-Gifariy:
« KAI KUMAFA ? YA ABA ZARRI, ME KAKESO?»
ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺫﺭ :
« ﺃﺣﺐ ﻓﻲ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﺛﻼﺙ :
_ ﺍﻟﺠﻮﻉ
_ ﺍﻟﻤﺮﺽ
_ ﻭﺍﻟﻤﻮﺕ »
'
Sai Syydna Abu Zarri R.t.A Yace:" Ya Rasulallah! Nima Inson Abubuwa Uku:
(A) Inaso Yunwa.
(B) Inason Cuta(Rashin lfy).
(C) Inason Mutuwa.
ﻓﻘﺎﻝ ﻟﻪ ﺍﻟﻨﺒﻲ - ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ-:
« ﻭﻟﻢ ؟»
'
Sai Manzon Allah s.A.w Yacewa Abu Zarri:
« SABO DA ME? (Kake Son Wadannan Abubuwa)»
ﻓﻘﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺫﺭ :
« ﺃﺣﺐ ﺍﻟﺠﻮﻉ ﻟﻴﺮﻕ ﻗﻠﺒﻲ ،
ﻭﺃﺣﺐ ﺍﻟﻤﺮﺽ ﻟﻴﺨﻒ ﺫﻧﺒﻲ ،
ﻭﺃﺣﺐ ﺍﻟﻤﻮﺕ ﻷﻟﻘﻰ ﺭﺑﻲ »
'
Sai Syydna Abu Zarri Yace:"
Inason Yunwa, Domin Zuciyata taringa Laushi.
Inason Cuta, Domin Kafarar Zunubaina.
Inason Mutuwa, Domin Haduwa da Ubangijina.
ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ - ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ -
« ﺣﺒﺐ ﺇﻟي ﻣﻦ ﺩﻧﻴﺎﻛﻢ ﺛﻼﺙ :
ﺍﻟﻄﻴﺐ ، ﻭﺍﻟﻨﺴﺎﺀ ، ﻭﺟﻌﻠﺖ ﻗﺮﺓ ﻋﻴﻨﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﺼﻼﺓ »
'
Sai Shima Manzon Allah s.A.w Yace:
« NIMA ACIKIN DUNIYARKU INASON ABUBUWA UKU(3):
(A) INASON QAMSHI(Turare).
(B) INASON MATA(Matayens R.t.A).
(C) KUMA AN SANYA SANYIN IDANUWATA ACIKIN SALLAH»
ﻭﺣﻴﻨﺌﺬ ﺗﻨﺰﻝ ﺟﺒﺮﻳﻞ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﺃﻗﺮﺃﻫﻢ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﻗﺎﻝ :
« ﻭأﻧا ﺃﺣﺐ ﻣﻦ ﺩﻧﻴﺎﻛﻢ ﺛﻼﺙ :
_ ﺗﺒﻠﻴﻎ ﺍﻟﺮﺳﺎﻟﺔ
_ ﻭﺃﺩﺍﺀ ﺍﻷﻣﺎﻧﺔ
_ﻭﺣﺐ ﺍﻟﻤﺴﺎﻛﻴﻦ »
'
To nan take sai Syydna Jibrilu A.s Yasauka, Yayi Musu Sallama. Sannan Yace:" Nima acikin Duniyarku Inason Abubuwa Uku(3)
(A) Inason Isar da Saqon Allah.
(B) Inason Mai Mayar da Amana ga Mai Ita.
(C) Inason Masakai (Naqasassu)
ﺛﻢ ﺻﻌﺪ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﺗﻨﺰﻝ ﻣﺮﺓ ﺃﺧﺮﻯ ، ﻭﻗﺎﻝ :
ﺍﻟﻠﻪ ﻋﺰ ﻭﺟﻞ ﻳﻘﺮﺅﻛﻢ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﻳﻘﻮﻝ : ﺍﻧﻪ ﻳﺤﺐ ﻣﻦ ﺩﻧﻴﺎﻛﻢ ﺛﻼﺙ :
_ ﻟﺴﺎﻧﺎً ﺫﺍﻛﺮﺍً
_ﻭ ﻗﻠﺒﺎً ﺧﺎﺷﻌﺎً
_ﻭ ﺟﺴﺪﺍً ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺒﻼﺀِ ﺻﺎﺑﺮﺍً »
'
Sai Syydna Jibrilu A.s, Yatafi Sama, Sannan sai Yasake Saukkowa. Sai Yace:" Allah S.w.t Yana yi muku Sallama, Sannan Yace: Shima acikin Duniyarku Yanason Abubuwa Uku(3):
(A) Yanason Harshe mai Yawan Zikiri.
(B) Yanson Zuciya mai tsananin Tsoronsa.
(C) Yanson Jiki mai Haquri dangane da Bala'I, Idan Yasameshi___ RIsLAN ANAM

Comments
Post a Comment