BARI KUJI IRIN AZABAR DA AKEYIWA MASU YIN ZINA

Hadithin da samurata dan jundub ya
ruwaito, cewa Manzon ALLAH (S.A.W)
Mala'ika Jibril da Mika'il sun zo maSa,
Ya ce (S.A.W):"Mu ka tafi, sai Mu ka
isa gun wani abu kamar tukunya,
samanta tsukakke qasarta mai fadi,
ihun muryoyi na fita daga ciki, sai Mu
ka leqa, Muka ga maza da mata babu
tufafi, sai ga wuta na zuwa musu ta
qasa, idan wutar ta ta6esu sai su
qwala ihu, sai Na ce(S.A.W) Ya Jibril
su waye wa'ennan? sai Ya ce:"su ne
mazinata maza da mata." hadithin na
cikin sahihul bukhari

YA ALLAH KA yi mana tsari daga
wannan mummunan laifin

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

FARILLAN SALLAH

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH