ASHE KARUWANCI BA SANA'AR YI BACE! Karuwanci sana'ar banzace ba uwar kudi bare riba.
INA MATA MASU YIN? (Social Network)
don karuwanci ku saurara kujini
wata
budurwa ce ta nemi izinin mahaifiyarta
domin ta amince mata ta dinga neman maza
wato (Zina) sai uwar tace zata amince mata
amma sai taci wata Jarrabawa da zatayi
mata.
Uwar tace tanaso taje kofar Fada idan SARKI
ya fito ta yanke jiki ta FADI ta sansandare,
Aikuwa haka akayi da SARKI ya fito yarinya ta
fadi tayi kamar ta suma, sai ko SARKI da
kansa ya sauka daga DOKI ya dagata data
bude Ido ya tabbatar ta tashi sai yakoma kan
doki sukaci gaba da tafiya,
bayan ta koma gida sai ta gayawa Uwar
abinda ya faru. Sai Uwar tace washegari taje
ta maimaita abinda tayi arana ta 2 ko data
fadi sai SARKI ya wuce sai WAZIRI ne yatsaya,
bayan ta koma sai Uwar tace taqara komawa
washegari ta maimaita haka.
Da taje a wannan karon na 3 ba wanda
yakulata sai SARKIN DOGARAI ne ya tsaya
yarinya bata fasa ba tana maimaita abinda
Mahaifiyarta take umartar ta da shi,
har wata rana ta je sai Yarane suka korota
da Jifa suna mata iihu.
Anan sai Mahaifiyarta tace mata kamar
misalin haka Mace Mazinaciya take
kasancewa komai kyanta da darajarta a
farkon Lamari SARAKAI da masu hannu da
SHUNI ne zasu dinga tarairayarta daga nan
sai mabiyansu a hankali darajarta zata dinga
faduwa har ta koma sai yaku Bayi ne zasu
dinga hurda da ita.
Daga qarshe sai tarasa mai kulata daga nan
sai kaskanci da wulaqanci su biyo baya.
Yake Yar UWA atakaice idan Karuwa tayi
kyakyawan karshe ta qare da sayar da
TUWO-TUWO daga nan sai ta bada Goro ga
HIV/AIDS ga CIDA. Tarin fuka, STD. Ba lafiya ba
'ya'ya, ba dangi, ba addini, ba kudin sannan
ga tsufa,
Wa Iya Zubillah.!
Allah Yasa mufi karfin zuciyar mu Ya
tsare'ya'yan mu, kannen mu, yayyen mu
iyayenmu, ameen..!!!
Bayan Karatunka/ki in kunji dadin baya naina
ku roka min Yardar Ubangiji na.
Allah Ya Biya Mana Bukatun-mu Na Al-khairi
Amin.

Comments
Post a Comment