An Cafke Wani Dan Sanda Yana Saida Bindigogi A Kaduna
Wani dan sanda mai suna Nanbol Audu ya shiga hannu a yayin da yake kokarin saida wa wasu mutane su biyu 'yan jihar Filato bindigogi.
Mutanen dai su ne Zingkur Joseph da Samuel Adamu wadanda dukkansu ma'aikata ne a jihar Filato.
Miyagun sun shiga hannu ne a lokacin da suke kokarin fita daga ofishin 'yan sandan tare da Nanbol Audu wanda dan sanda ne shi.
Kawo yanzu dai dukkansu suna hannu. Kuma sun bayyana cewa sun sayi bindigogin ne a kan kudi naira dubu dari hudu (N400,000).

Comments
Post a Comment