Al-imamul Bukharin

Al-imamul Bukharin

Da

Al-imamu Muslim

Sun rawauti

Hadisi

Daga
Abdullahi Dan mas'ud
رضي الله عنه

Yace:
Manzon Allah S.A.W
Yace:

عليكم بصدق فإن الصدق يهدي الي البر وإن البر يهدي الي الجنة ولا يزال الرجل يصدق ويتحر الصدق حتي يكتب عند الله صدي قا

(((Ma'ana)))
Inayimuku umarni da yin gaskiya domin gaskiya tanasa mutum yazama mai kyawa-wan hali shikuma kyan hali yanakai mutum ga shiga
ALJANNA

mutum banzai gusheba yana fadar gaskiya da aiki da gaskiya har sai Allah ta'ala yasa anrubta sunanansa cikin masu gaskiya.

Manzon Allah yaci gaba da cewa:

واياكم والكذب فإن الكذب يهدي الي الفجور وإن الفجور يهدي الي النار ولا يزال الرجل يكذب ويتحر الكذب حتي يكتب عند الله كذابا.
(((صدق رسول الله)))

(((Ma'ana)))
Inayimuku gargadi kudaina qarya domin qarya tanasa mutum yazama mai sabon Allah shikuma Sabon Allah yanakai mutum ga Shiga
WUTA
mutum banzai gusheba yana fadar qarya da aiki da qarya har sai Allah yasa an rubuta sunansa cikin jerin maqaryata.

Mazon Allah yayi gaskiya.

Allah yabamu ikon fadar gaskiya da aiki da ita.

Allah ya tsaremu da qarya ko wacce irice.


اللهم آمين

Dan'uwa kar kayi rowa
Allah zai Baka lada idan katurawa yan'uwa musulmai.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA