dariya dole

DARIYA DOLE: sunan labarin kenan: wani mai kifine wanda yake soyawa abakin titi yana sayarwa, wata rana yafito dakayansa saiya soya kifinsa yagama gaba daya cansai hadari yataso saiya kwashe kayan yashigar dasu shago shigarwarsa kedawuya sai hadarin yawuce sai yadebo kayan yadawo dasu. Sai hadarin yakuma dawowa, saiyakuma kwashe kayan yakai shago sai hadarin yakuma wucewa saiya kuma dawo dakayan kifin, dawowarsa keda wuya sai hadari yakuma dawowa saida akai haka sau'uku anahudun saiyace wallahi bazai kwasheba sairuwa yasakko kamar dabakin kwarya kawai saiya koma shago yazauna yazubawa kifin ido ruwa yana tadukan kifin, can sai aka dauke ruwa saimai kifi yafito yazo wajen teburdin kifin kawai saiya taba kifin yaga duk yalalace babu wanda zai moru duk yaratattake , can saiya daga kansa sama saiya sauke yakuma kallon kifin, kawai saiyace kuma mutum yayi magana ace ZA'A SASHI AWUTA. Hahahahahaha:

Comments

  1. Maryam m.s lawan25 April 2016 at 00:01

    Hmm!Wani dan fulanine agarinsu babu service sai an hau wani dutse goganka yanason yai waya sai yaje yahau yace allah kawo service sau 3 but service bai zoba!sai yace allah fado dani aikuwa saiya fado goganku na tashi saicewa yai aida yake muguntace an iya.dg taku mrs lawan insha allah

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA