WASANNI: Okocha Ya Caccaki Keshi
WASANNI: Okocha Ya Caccaki Keshi Daga Suleiman Idris. Tsohon dan wasan Nigeria Austin Jay-Jay Okocha ya dora alhakin rashin cin kwallon da ‘yan Nigeria suka yi a wasansu da Iran a kan mai horas da ‘yan wasan na Super Eagles Stephen Keshi. Jay-Jay Okocha ya ce kamata ya yi Nigeria ta lashe wasanta da Iran amma kasar ta gaza yin hakan. A cewar Okocha, Keshi bai yi aiki sosai ba akan ‘yan wasan, kuma ya yi kuskure da ya sauya Bictor Moses da Shola Ameobi bayan hutun rabin lokaci. A ranar asabar ne Nigeria za ta buga wasanta na biyu da kasar Bosnia-Hercegobina, wacce ta sha kashi a hannun Daga Suleiman Idris. Tsohon dan wasan Nigeria Austin Jay-Jay Okocha ya dora alhakin rashin cin kwallon da ‘yan Nigeria suka yi a wasansu da Iran a kan mai horas da ‘yan wasan na Super Eagles Stephen Keshi. Jay-Jay Okocha ya ce kamata ya yi Nigeria ta lashe wasanta da Iran amma kasar ta gaza yin hakan. A cewar Okocha, Keshi bai yi aiki sosai ba akan ‘yan wasan, kuma ya yi kuskure da ya sauya Bictor Moses da Shola Ameobi bayan hutun rabin lokaci. A ranar asabar ne Nigeria za ta buga wasanta na biyu da kasar Bosnia-Hercegobina, wacce ta sha kashi a hannun
Comments
Post a Comment