topa

*SHEDAN YACE:* 1- wanda duk yana jin kiran sallah amma baya zuwa masallaci to babana ne 2- matar da duk bata so taji anyi sallama a gidanta, to uwatace 3- wacce duk bata suturta jikinta, to matata ce 4- wanda duk yake riga liman sajada ko ruku‘u to yarona ne 5- wanda yake fara cin abinci ba basmala to tare muke ci 6- wanda ya taimaki wani yayi shahada, wannan makiyi nane

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH