Tofa wani kaya sai amale
MATAN AREWA???? HAUSA @ Idan kana neman MATA wacce baza ta zage ka ba, ko cin mutunci, Amma akan abu kadan sai ta zagi har kakannin ka na farko, Kuma ba godiyar Allah, To auri BAHAUSHIA FULANI @ Idan kana son MATA mai kyau, Amma bata iya GIRKI ba, To auri BA FULATANA SHUWA @ Idan kana son MATA mai kyau, Da ladabi, amma kuma duk abun da zatai maka dan KUDI ne, To auri SHUWA BABUR @ Idan MATA kake nema, Wacce zaku dunga chasuwa kamar yan BOXING, To auri BABUR NUPE @ Idan so kake ka AURI MACE, Saboda tsabar BIYAYYA kamar tayi maka BAUTA, To ka auri BANUFIYA MARGI @ Idan kana son MACE mai kyau, Amma ta tsani BEST FREIND dinka, To auri MARGI GWOZA @ Idan kana son wacce baza ta ta6a barin ka kai motsi ba, Ko da kayi shekara hamsin (50) da sakin ta, Auri yar gwoza KANURI @ Idan kana son mace mai kula, Da iya soyayyah, Amma duk sai ta kori matan ka, Idan kuma ka aure ta, babu, ba kai ba qara aure To auri KANURI BAZAZZAGIYA @ Idan kana neman mata local, Wacce baza ta ta6a chanzawa ba, ko mae kai mata, To auri yar ZARIA BUZUWA @ Idan kana neman mata mai kyau, Amma fa da ita, da duka yan gidansu zaku zauna, To auri Buzuwa BA SAKKWACIYA @ Idan kana son mace mai kyau, Amma babu wayewa,To auri basakkwaci
Comments
Post a Comment