soyyaya

***SOYAYYAR FACEBOOK***

Wani saurayi ne ya kamu da soyayyar wata budurwa a facebook wadda don tsananin soyayyarsu ta facebook ta sanya har suka yi rantsuwa tare da daukar wa kansu alqawarin auren juna a cikin duk irin yanayin halin da suka sami junansu don tsananin qaunar auren junansu da sukeyi ta sanyasu kullum chatting ba dare ba rana tare da yin waya kamar ba kudinsu suke qonawa ba inji Sa'ad Khalifa Yakubu (Sky) mai bada labarin sai suka shirya yadda zasu hadu da juna don a shirya ranar aure.

udurwa taba saurayi adireshinta, shi kuma ya niqi gari takanas ta kano har garin budurwar. Yana isa gidan sai ya aika yaro a kira mashi budurwar sai yaron ya shiga da gudu, chan sai gata... Nan take fa saurayin nan ya rikice ya rude ya shiga kuka don saboda alqawarin auren nan da suka daukar wa juna.

< p>Toh wai me ya faru da har saurayin yabi ya kidime ne yake kuka? Na san irin wannan tambayar ke cikin zukatan mai karatu toh ba wata bace budurwar nan face naqasashshiya, gurguwa nannadaddiya mai qusumbi 'yar wada 'yar mutsula da ake turata a keken guragu but amma tana da kudi masu tarin yawa da ta gada take neman mijin aure ta damqa ragamar dukiyar a hannunsa.

Toh mai karatu idan kaine saurayin nan shin za ka aureta musha biki ko a'a? Pls a bada amsa mai ma'ana don Allah.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA