soyyaya
KYAKYAWAN TUNANI...... irin na masoya Hakika ina mai takama da masoyiya managar ciya acin duniyar masoya wadda tasan sirrin. kauna gaba kidayanta wato ke kenan masoyiyata... Hakika tun tuni batun yauba farashin sonki yakara hauhawa acikin zuciyata hakan yasan ya yanzu banida wata tamkarki ko wad da tafiyeminke atakaice dai ke nake kauna masoyiyata tabbas daga kanki narufe zuciyata don gudun shigar son wata banida tam karki zuciyata daga maman ummi sai ke sahibata masoyiyata na mallaka miki ruhina baki daya domin kuwa zan iya aiwatar da komai dan kare martabarki acikin taron masoyana duniya sahibata kiyarda dani idan na cedake kishirwar son ganinki tare da karancin jin sautin zazzakar muryarki kan jirkitar da kamannin jikina daga yanayin farin ciki yazuwa yanayin tabba tacciyar kauna zuwa gareki mai sanyani jin ko alama bana tunanin da akwai wani abu da ya isa ya iya girgiza zuciyata sonki dake acikin ruhina yafi dan karamin tunani dan aduk lokacin danayi to zalida shimfidaddiyar kuma kyakyawar fuskar nan taki sai naji wutar sonki da begenki nakara ruruwa acikin zuciyata hakan yakara tunzura kaunarki Acikin zuciyata ina fatan kina tareda ni masoyiyata. ,
Comments
Post a Comment