kofofin aljanna

"ALJANNAH TANA DA QOFOFI GUDA TAKWAS, ACIKINSU AKWAI WATA WACCE AKE KIRA 'AR- RAYYAN' - BABU MAI SHIGA CIKINTA SAI MASU AZUMI" Fatana Shine: Allah yasa dani daku, da iyayenmu da iyalanmu da masoyanmu da dukkan Muminai mu samu Shiga ta wannan Qofar!!!. Ina muku fatan Alkhairi da addu'ar Allah shi karba mana dukkan ayyukanmu baki daya. Ameeen.

Comments

  1. Allah kasamu acikin rahamarka ka karemu daga sharrin shaidan ameen

    ReplyDelete
  2. allah esakamaka da alkhairi allah kasamu aljannatul firdawseey

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH