hmmm mata kenan

SHIN WAI HAKAN ZATA IYA FARUWA KUWA......??? KHADIJAT:.. Assalamu alaikum. KHABEER:.. (ya kalleta da gefen ido) Wa alaikissalam. KHADEJAT:.. Don Allah idan bazaka damuba minti biyu mana. KHABEER:.. Gaskiya sauri nake banason bata lokaci. KHADEJAT:... Don Allah kayi haquri wata magana mai mahimmanci nakeson muyi dakai. KHABEER:.. Ina sauraronki (ya daga kai sama) KHADEjat: ..Haqiqa dabi'unka da riqon addininka sun dade suna birgeni, a kullum Naganka sai naji sonka yana qara mamaye zuciyata, idan bazaka damuba inaso ka bani sararin acikin zuciyarka domin na samu nakasa hajata, kuma na tabbata zanci ribar soyayya da Kaunar a cikin zuciyarka. KHABER:.. (ya danyi murmushi) gaskia ku 'yanmata ba abin yarda bane, sai mutum yabaku dama sai ku yaudareshi ku barshi acikin damuwa. KHADEJAT:... Haba ya za'ayi na yaudari kyakkyawan saurayi kamarka? Ai ba duka aka taru aka zama dayaba, wallahi sonka nakeyi har zuciyata, akullum da tunaninka nake kwana nake tashi. KHABEER:... To sai nayi shawara. KHADIJAT:.. Shawara? To shikenan, ina sauraronka duk lokacinda kagama shawarar Ga lambata sai ka bugomin ka fadamin. KHABEER:.. Lambarki? Ni banida waya. KHADIJA:... Ok ko a wayar abokinkane ko flashing kayimin zan bugo. KHABEER:.. To shikenan. WAI HAKAN WATARANA ZATA FARU?....

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA