android unlock key

YADDA ZAKA BUDE KO RESET DIN SECURITY CODE DIN WAYAR ANDIRIOD BAYAN AN MANTA !! A Yau yawancin Mutane Suna Amfani da waya Kirar Andiriod Dan Amfanin kansu.Hakan ne Nema yasa Wasu Lokuta Wasu ke Sa Security Code A wayar Tasu, Domin su Tsare wayar Tasu Daga Muta Ne Saboda Mantuwa Ko kuma mu iya Cewa Harkoki Sunma Wasummu Yawa Saikaga Mutum ya manta ko Meya Seta A Matsayin Pasword din nasa Daga nan kuma Sai a shiga Ruda ni Sai ankaita Anyi UNLOCKING dinta Inma Anyi Rashin Sa'a Saikaji Ance sai Anmata Flashing..... Idan kaima kasamu kanka cikin wanda yasa Security Code Na Wayarsa Kirar Andriod, Kuma ya manta Toga Mafita Inkabi Wadannan Matakai.... Mataki Na Farko : Ana bukatar Ka kase wayar Taka Mataki Na Biyu : Saika danna key din Volume Na Sama Yayi tsahon 30 Seconds Mataki Na Uku : Saika danna Home Buttom Wato key Din Shiga Menu din wayar kenan Saika Danna Key din Kunna wayar A tare Har sai wayar Takawo, Tana kawowa saika SakeY key din da ka danna Wato Home Key Da Switch Key Mataki Na Hudu : Daganan ne zakaga Tasama"Enter Secret Android Menu"Kawai Saika Danna Home Buttum Sama da kasa aCikin Menu din Mataki Na Biyar : Shine Saika danna Zabi Na Uku Wato "Delete All User Data" Daka Danna Shikenan Kaci Nasaran Reset Din Security Code din wayar Andriod Dinka. GARGADI §§§ Wannan Trick din munyi Kokari wajen kawo maku shine Domin Taimako Kawai Ba don Cutarwa ba Domin Wasu Zasu Iya Amfani Da Wannan Trick din domin kuntatama Wasu Allah yayi Mana Jagora Ameen !?

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA