AIRTEL UNLIMITED BBM SUBSCRIBTION CODE AKAN ANDROID.
AIRTEL UNLIMITED BBM SUBSCRIBTION CODE AKAN ANDROID. Kuna Tare Da Nasir Wixard. Airtel Nigeria sun gabatar da sabon unlimited plan na BBM ga masu amfani wayar android da Iphone domin saukaka ma costomer nasu masu amfani da BBM akwan wayoyin android. Sanin kowane tuni wayoyin android sunbi takwarorin na Blackberry wajen amfani da BBM wato BlackBerry Messenger,kuma wannan sabon tsarin na airtel unlimited ne. _Domin yin subscribing na monthly Airtel BBM plan akan android da wayoyin i OS ,danna 44022# akan N300 kacal. _Domin yin subscribinf na weekly airtel BBM plan akan android da iOS phones , danna 44023# akan N200 kacal. _Domin yin subscribing na daily airtel BBM plan akann android da iOS phones , danna 44024# akan N100 cakal. NOTE:Ka sani cewa BBM kawai zaka iya yi da wannan bundle din kuma akan wayoyin android da Iphone ne. Don haka idan kana da tambaya zaka iya yi anan
muna murna da wannan website din Allah yakara taimakawa
ReplyDelete@dauda,
ReplyDeleteAmeeeen mungode.
mugode ALLAH yagara basira,
ReplyDeleteALLAH YAKARA BASIRA
ReplyDelete